Daga Ahmed ILALLAH Hayaniya da ke ƙara kunno kai da ba ta da wani amfani a fannin ilimi mai zurfi a Jihar Jigawa, dangane da sauya tsarin tallafin da Ƙananan …
Hausa
-
Hausa
-
A matsayina na Shugaban Ƙungiyar Kare Haƙƙin Bil’adama kuma Mai Sharhi Kan Harkokin Tsaro, ina ganin ya kamata mu faɗi gaskiya ba tare da boye ta ba: a lokuta da …
-
Inji Farfesa Usman Yusuf Farfesa Usman Yusuf ya mayar da martani kan sabuwar majalisar yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa ta jam’iyyar APC, wadda Sanata Abdulaziz Yari zai jagoranta a matsayin …
-
Ɗaliban Najeriya mazauna ƙasar Indonesia, tare da haɗin gwiwar ɗalibai ‘yan ƙasashen waje daban daban, sun gudanar da gagarumin bikin Ranar Hausa ta Duniya ta Shekarar 2026 cikin nasara da …
-
Hausa
Kungiyoyin Ayyukan Gaiyya Na Tarauni Sun Sha Alwashin Yashe Magudanun Ruwa Domin Kaucewa Ambaliyar Ruwa
Adamu iliyasu Hotoro Kungiyoyin ayyukan gaiyya da ke mazabu goma na Karamar Hukumar Tarauni sun sha alwashin ci gaba da gudanar da aikin yashe magudanun ruwa da kwashe shara da …
-
Hausa
Ƙungiyar ELIP Ta Gudanar da Taron Jama’a Domin Tattara Buƙatun ’Yan Ƙasa don Kasafin Kuɗin Jigawa na 2027
Ahmed ILALLAH JIGAWA STATE: Ƙungiyar Exceptional Leadership and Integrity Promotion Initiative (ELIP Initiative) ta shirya taron tattaunawa da jama’a domin tattara ra’ayoyi da buƙatun ’yan ƙasa daga ƙananan hukumomi takwas …
-
Ahmed ILALLAH Shin siyasa ne, ko addini, KO bukatuwar al’ummah a kashe makuden kudaden raya kasa domin yiwa mutane aure? Shin wai menene tunanin shugabanni da al’umar mu, wajen yakar …
-
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500, ƙarƙashin shirin gwamnatin jihar da Hukumar Hisbah ta Kano ta gudanar. Gwamnan …
-
Ahmed Ilallah Farfesa Isa Ali Pantami ya daɗe yana ɗaya daga cikin fitattun malamai masu wa’azin addinin Musulunci da kuma fitattun jama’a a Arewacin Najeriya. A matsayinsa na Farfesan Kimiyyar …
-
Hausa
PILGOB Ta Yaba wa Gwamna Namadi Kan Kaddamar da Tsarin Raya Kananan Hukumomi na Shekaru 2025–2030
Ahmed ILALLAH Partnership for Inclusive Local Governance and Budget (PILGOB), wata haɗakar ƙungiyoyin fararen hula da ke aiki domin inganta shugabanci na gari mai cike da adalci, gaskiya, riƙon amana …