Ahmed ILALLAH JIGAWA STATE: Ƙungiyar Exceptional Leadership and Integrity Promotion Initiative (ELIP Initiative) ta shirya taron tattaunawa da jama’a domin tattara ra’ayoyi da buƙatun ’yan ƙasa daga ƙananan hukumomi takwas …
Hausa
-
Hausa
-
Ahmed ILALLAH Shin siyasa ne, ko addini, KO bukatuwar al’ummah a kashe makuden kudaden raya kasa domin yiwa mutane aure? Shin wai menene tunanin shugabanni da al’umar mu, wajen yakar …
-
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya jagoranci daurin auren gata na zawarawa da ’yan mata 1,500, ƙarƙashin shirin gwamnatin jihar da Hukumar Hisbah ta Kano ta gudanar. Gwamnan …
-
Ahmed Ilallah Farfesa Isa Ali Pantami ya daɗe yana ɗaya daga cikin fitattun malamai masu wa’azin addinin Musulunci da kuma fitattun jama’a a Arewacin Najeriya. A matsayinsa na Farfesan Kimiyyar …
-
Hausa
PILGOB Ta Yaba wa Gwamna Namadi Kan Kaddamar da Tsarin Raya Kananan Hukumomi na Shekaru 2025–2030
Ahmed ILALLAH Partnership for Inclusive Local Governance and Budget (PILGOB), wata haɗakar ƙungiyoyin fararen hula da ke aiki domin inganta shugabanci na gari mai cike da adalci, gaskiya, riƙon amana …
-
Ahmed Ilallah Lokaci na shudewa, zamani na chanjawa, kowane zamani ya na zuwa irin nasa nishadin, yanayin tattalin arzikin sa, tayadda jama’a ke yin sana’oin su domin su rayu. Kamar …
-
Farfesa Yusuf Usman Yan Nijeriya za su iya tuna cewa a ranar Kirsimeti ta shekarar da ta gabata ta 2025 ce Amurka ta kawo wasu hare-hare ta sama wanda ya …
-
Hausa
Farfesa Yusuf Ya Shigar Da Ƙorafi Ga Hukumomin Tsaro Kan Barazana Da Kalaman Tayar Da Hankali Da Kwankwaso Ya Yi A Kansa
Tsohon Babban Sakataren Hukumar Inshorar Lafiya ta Ƙasa (NHIS), Farfesa Usman Yusuf, ya miƙa ƙorafi a hukumance ga Rundunar ’Yan Sandan Najeriya da Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) kan …
-
Babbar Kotun Majistire ta Kano, karkashin jagorancin, Mai sharia Hadiza Muhammad Hassan, ta bayar da umarnin kamo mata Bala Salisu, direban Babbar motar dakon kaya trailer, wanda ake tuhuma da …
-
Abdulgafar Oladimeji Miliyoyin masoya kwallon kafa a Nijeriya suna ci gaba da nuna damuwa kan abin da za a iya bayyana wa a matsayin raguwar da koma baya ga daraja …