Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Duniya, IHRC RFT, reshen Najeriya, tana bayyana tashin hankalin ta da Allah-wadai bisa yawaitar sace-sacen ɗalibai da ake yi a makarantu a faɗin ƙasar …
Hausa
-
-
Kungiyar yan jaridun yanar Gizo ta ƙasa reshen jihar kano, Online Media Chapel ta yabawa kamfanin Dala Food Nig limited da Kamfanin POP Cola, bisa irin girmamawa da karramawar da …
-
Hausa
Ranar Tunawa da Jarumai: IHRC–RFT Nigeria Ta Kira Gwamnati da Masu Zaman Kansu da Su Inganta Jin Dadi da Kula da Tsofaffin Ma’aikata
Kungiyar International Human Rights Commission–Relief Fund Trust (IHRC–RFT) ta Najeriya ta yi kira ga gwamnati, kamfanoni masu zaman kansu, da al’umma baki ɗaya da su ɗauki matakan da suka dace …
-
Hausa
Daga “Kisan Ƙare – Dangi Da Aka Ce Ana Yi Wa Kiristoci” zuwa “Yunƙurin Juyin Mulki”: A Dai Yi Taka-Tsantsa
Na Farfesa Usman Yusuf Wannan muƙala ta yi batu ne a kan ƙullalliyar da aka ƙulla cewa ana yi wa Kiristoci kisan ƙare-dangi a Nijeriya, da jita-jitar cewa an kitsa …
-
Shugaban Ƙaramar Hukumar Sumaila, Farouk Abdu Sumaila, ya kaddamar da fara aikin gina muhimmiyar hanya da za ta haɗa Gani da Gari Dambazau domin inganta sufuri da cigaban tattalin arzikin …
-
Ƙaramar Hukumar Sumaila ta gudanar da wani muhimmin taron jin ra’ayin al’umma domin tattara shawarwari da gudunmawar jama’a wajen tsara kasafin kudin shekarar 2026. Taron ya gudana ne ranar Juma’a …
-
Hausa
Hukumar Tace Fina-Finai Da Dab’i Ta Jihar Kano Ta Haramta Shirya Duk Wata Muhawara A Tsakanin Mawakan Addini
A wani yunkuri na tabbatar da zaman lafiya, daidaito da bin doka tsakanin mawaka bangaren nishadi da na addini, Shugaban Hukumar Tace Fina-Finai da Dab’i ta Jihar Kano, Abba El-Mustapha, …
-
Farfesa Usman Yusuf A ranar Talata, 19 ga watan Agusta na 2025, `yan Nijeriya suka wayi gari da bakin labarin wani hari da mahara suka kai kauyen Gidan Mantau da …
-
Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Ƙasa da Ƙasa (IHRC-RFT), reshen Najeriya, mai matsayin shawara na musamman a gaban Majalisar Dinkin Duniya (ECOSOC Special Consultative Status), ta bayyana matsanancin damuwa …
-
Daga Adamu iliyasu Hotoro Fiye da mutum 473 ne maza da mata, daga sassan karamar hukumar Tarauni za su amfana da shirin koyon sana’o’i Dinkin jakunkuna, takalma,belt, makeups ,gyara da …