Abubakar Balarabe Kofar Naisa Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, yakai ziyarar jajantawa Yan kasuwar Kantin Jim kadan da dawowarsa daga ziyarar aiki da yaje Abuja. Dubun dubatar Masoya…
Tag:
Sarki Aminu
-
-
Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya bayyana rasuwar jami’an ‘yan sanda biyar da cewa wani babban Rashi ne, da kuma guda goma sha daya da suka samu raunuka…