Sarkin Hausawan Arewa kuma Ambasadan Zaman Lafiya, Alhaji Balarabe Tatari, ya aike da sakon ta’aziyya dangane da rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa, Janar Muhammadu Buhari (rtd), da fitaccen attajirin kasuwanci, Aminu …
Hausa
-
HausaNews
-
Hausa
IHRC-RFT Najeriya Ta Goyi Bayan Tilasta Ma’aikatan Gwamnati Su Yi Amfani Da Makarantu Da Asibitocin Gwamnati
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Duniya (IHRC-RFT), reshen Najeriya, na bayyana cikakken goyon bayan ta ga kudirin da Hon. Amobi, dan Majalisar Wakilai na Tarayya, ya gabatar, wanda ke …
-
BusinessHausa
Access Bank Ta Ci Gaba Da Biyan Raba ₦2.50, Ta Samu Karin Kashi 21% Cikin Shekara Daya
Isiyaku Ahmed Access Bank Plc (ABL) ta bayyana biyan raba (dividend) na ₦2.50 domin shekarar 2024, wanda ke wakiltar rabar kaso 10.82%, mafi girma fiye da na GTB da ta …
-
Isiyaku Ahmed Kwanan nan Dangote Cement (DCE) ya bayyana rabon ₦30 a kan kowace kaso na hannun jari a 2024, inda ya ci gaba da biyansa daga shekarar da ta …
-
Iyalan wani Ma’aikacin Hukumar KAROTA, Yahaya Idris Ismail Barista wanda ya rasa ran sa tayi masa kisan gilla wanda ake zargin Direban wata motor daukar kaya yayi masa yayin da …
-
Farfesa Usman Yusuf Shekaru uku da na yi a matsayina na Babban Sakataren Hukumar Inshorar Lafiya ta Kasa wato NHIS a takaice, ba karamar fafatawa na yi ba har a …
-
Farfesa Usman Yusuf A ranar 13 ga watan Nuwambar 2024, `yan Nijeriya suka gamu da bahallatsar, da ba ta kamata a ce ta fito ne daga Mai Ba Shugaban Kasa …
-
Hausa
Sarkin Kano Aminu Ado Yayi Kira Da A Dunga Taimakawa Magidanta Wadanda Basu Da Halin Ciyar Da Iyalansu
Daga Abubakar Balarabe Kofar Naisa Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya jagoranci taron saukar karatun alkur’ani mai girma na dalubai 51 dake makarantar Madarasatu Muhammadiyya Islamiyya, Rijiyar Lemo …
-
Mai Martaba Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya bayyana rasuwar jami’an ‘yan sanda biyar da cewa wani babban Rashi ne, da kuma guda goma sha daya da suka samu raunuka …