Home » Jami’an Tsaro Ba Su Da Ikon Cire Sarkin Kano Aminu Ado Bayero – Dan Agundi

Jami’an Tsaro Ba Su Da Ikon Cire Sarkin Kano Aminu Ado Bayero – Dan Agundi

Isiyaku Ahmed
18 views
A+A-
Reset

Kwankwaso Kai waye da zakace a Janyewa Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero Jam’ian Tsaro baka isa ba kuma baka da iko, Aminu Babba Dan Agundi

Kwankwaso bashi da wani Hurumi na bada Shawarar Janye Jami’an tsaron Gidan Sarki na Nassarawa 

Aminu Babba Dan Agundi yace Maganar da take kotu to Kai waye zakayi wannan maganar a Matsayin kana wa???

Yace Baka da wani Hurumi akan wannan, kuma koshi Gwamnan Kano Bashi da wannan Hurumin.

Sarkin Dawaki Babba ya kara da cewa Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero kotu ce ta bashi wannan tsaro ba Gwamnati ba.

A don haka ne ma yace wannan maganar da Rabiu Musa Kwankwaso yayi dai dai take da zancen Teburin Mai sayar da shayi.

Sarkin Dawaki Babba yace Idan kwankwaso bai fahimta ba ya Kamata ya gane cewa irinsu da basu da mukamin komi akace a Janyewa Jami’an Sanda.

WhatsApp channel banner

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00

Adblock Detected

Please support us by disabling your AdBlocker extension from your browsers for our website.